Thursday, April 30, 2020

Reader mode



Coronavirus: Tsohon Firam Ministan Libya 'Mahmoud Jibril' Ya Mutu A Masar
alummata.com
04/6/2020

Coronavirus: Tsohon Firam Ministan Libya 'Mahmoud Jibril' Ya Mutu A Masar

Rahoto daga Aljazeera ta rawaito cewa Mahmoud Jibril, wanda ya jagoranci gwamnatin tawaren da ta kifar da dadadden shugaban Libya, Muammar Gaddafi a 2011, ya kwanta dama bayan fama da cutar COVID-19.

Mahmoud Jibril mai shekaru 68 a Duniya ya rasu ne a wani asibitin da ke kasar Masar inda ya yi jinya a asibitin na kusan tsawon makonni biyu.

Khaled al-Mrimi wanda shine babban Sakataren jam’iyyar National Forces Alliance da tsohon shugaba Mahmoud Jibril ya kafa a shekarar 2012, ya shaidawa Duniya wannan.

Khaled al-Mrimi ya ce Mahmoud Jibril ya cika ne a wani asibitin kwarar... Read more

Reader mode Coronavirus: Tsohon Firam Ministan Libya 'Mahmoud Jibril' Ya Mutu A Masar alummata.com 04/6/2020 Corona...